Commons:Wiki Loves Monuments/Binciken DEI 2022/Rahoton ƙarshe/Matsalolin da za'a iya fuskanta ga DEI

This page is a translated version of a page Commons:Wiki Loves Monuments/DEI research 2022/Final report/Roadblocks and the translation is 100% complete. Changes to the translation template, respectively the source language can be submitted through Commons:Wiki Loves Monuments/DEI research 2022/Final report/Roadblocks and have to be approved by a translation administrator.


Bayani Gabatarwa Abin koyo Shawarwari Matsalolin da za'a iya fuskanta Me ke cikin batutuwan? Ƙarin bayanai



Hasashen cikin gida da ɗabi’un wasu ga ƴan Wikimedia da ayyukan rassunan gidauniyar

 

Aiwatar samar da maslahohi a cikin wasu ƙasashe a tsarin aiki na yau da kullun da al’adun da ke jagorantar su. A zantawar da aka yi da Wikimedia da ke aiki a wasu ayyuka a wasu daga cikin waɗannan ƙasashe, ta bayyana ƙarara cewa fahimtar gida da fargaba game da al’ummomin Wikimedia al’amari ne da galibi ke tafiya ba tare da kulawa ba saboda wannan rashin fahimta. Misali, ƴan Wikimedia da ke aiki a kan wasu kamfen na Wiki a Afirka suna ganin cewa a cikin ƙasashe masu gwamnatocin kama-karya mutane wani lokaci suna jin tsoron shiga cikin al’amurran Wikipedia. Hakan ya faru ne saboda fargabar da suke yi na shiga ƙarƙashin ragamar gwamnati da zama masu sauƙin kai hari. Wannan daga baya yana shafar hanyoyin haɗin gwiwa na gida da hanyoyin sadarwar wayar da kai da ake ƙirƙira da kusanci. Koyaya dai, ƙarin tattaunawa da aka yi niyya a cikin Harkar Wikimedia game da waɗannan halayen na iya taimaka mana mu gudanar da gwagwarmayar DEI na gida cikin ingantacciyar hanya. Matsalolin lokaci – Gano batutuwa, nemo mafita da aka yi niyya da tsara tsare-tsaren aiwatar da dabaru duk suna buƙatar saka hannun jari mai nauyi. Duk da yake lokaci ba shine zai bayyana hanya nan da nan ba, yana da muhimmanci a al’amari don kiyayewa yayin saita manufofin DEI da tsammani. Wannan yana nufin fifita wasu manufofi da buƙatu akan wasu.

Rashin isasshen lokaci

Bayyana al’amura da kuma nemo mafita da aka yi niyya da tsara tsare-tsaren aiwatar da dabaru duk suna buƙatar cikakken bada lokaci. Duk da yake lokaci ba shi ne kawai ke hana tafiyan ba, yana da mahimmancin wannan al’amari don kiyayewa yayin daidaita manufofin DEI da tsammanin haka. Wannan yana nufin fifita wasu daman da buƙatu akan wasu.

Adadin lokacin da ake buƙata don farawa da aiwatarwa ya dogara ne akan ma’auni da ƙayyadaddun batun DEI da ake iya tsayarwa. Misali, manyan tsare-tsare na hadin gwiwa, kamar cibiyar sadarwa na shirin nan ta farko a Afirka, suna da niyyar taimakawa masu shirya magance matsalolin DEI da yawa kuma suna buƙatar daidaito tsakanin masu ruwa da tsaki daban-daban a ciki da wajen harkokin Wikimedia. Irin wannan yunƙurin yana buƙatar sadaukar da lokaci na ƙungiyar WLM-i da ƙungiyoyin ƙasa don saitawa da tabbatar da inganta amfani da hanyar sadarwa. Idan an yi nasara, maimaici da aiwatar da irin wannan yunƙurin a cikin yankuna daban-daban zai buƙaci ƙarin shekaru 1-2 ganin cewa dabarun na iya buƙatar gyara don dacewa da yanayin yanki da yawa.

← Baya | Ƙarin karatu →